YADDA ZAKA SAMU WAYAR TABLET KYAUTA DAGA KAMFANIN KAP FILM and Television ACADEMY
Shi dai KAP FILM and Television Academy kamfani ne dake lagos wanda suke koyarda yadda ake films da kuma abubuwan television. A yanzu wannan makarantar sunyi hadin gwiwa da kamfanin MasterCard don horarda mutane kyauta. Domin horar warnema suke bada wayar nan ko ince tablet dinnan wanda aciki yake zuwa da Application dinsu na KAP FILM ACADEMY. Waya ce normal ko zaka iya yi da ita.
Ga yadda zakayi apply sannan kasamu:
Da farko ashiga wannan link din
https://apply.kap.academy/
In zan shiga za'aga “GET STARTED” daga nan a danna idan mutun yana da account dasu zai iya continue in kuwa babu sai ayi sign up. Abubuwan da za'a cika suna da dan yawa, akwai personal information da kuma Education information, sannan ana uploading Credentials irinsu Result da National ID card duka sai a tanada don register. Bayan angama registration successful sai ayi verifying email sannan a jira sakonsu ta email din. Daga zasu bada link da za'a biya 2500 wato dubu biyu da Ι—ari biyar wannan shipping price ne wato kudin motar da zai kawo ne za'a biya. Abin ya danganta daga inda kake/kike indai banmanta ba wasu guraren baima kai hakan ba ma'ana 2500.
Za'ayi amfani da ATM ne wajen biya wato Online in komai successful ne Shikenan sai a jira email dinsu akan sunyi shipping din kayan da sauransu. Kayan yana zuwa ne sakanin 10-15 days.
Bansan lokacin da zasu rufe ba dan basu saka deadline ba sai dai da zaran anfara karatu sukan dakatar da daukawar a wannan watan sai wata na gaba.
Asani suna bayarda wayar ne dan karatu dan haka inma kasamu wayar zakayi amfani dashi ne wajen shiga ajinsu duk da zaka iya wasu abubuwan dashi. Wayar Android Version 5 ne.
ALLAH ya bada sa'a.
Muhammad Baba Goni

Comments
Post a Comment